Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 34:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Musa ya sauko daga Dutsen Sina'i da alluna biyu na alkawarin a hannunsa, ashe, bai sani ba, amma fuskarsa tana annuri saboda zaman da ya yi a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 34

gani Fit 34:29 a cikin mahallin