Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 34:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ku kiyaye idin abinci marar yisti har kwana bakwai a ƙayyadadden lokacinsa a watan Abib, gama a watan Abib kuka fito Masar. A lokacin za ku ci abinci marar yisti kamar yadda na umarce ku.

Karanta cikakken babi Fit 34

gani Fit 34:18 a cikin mahallin