Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 33:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce masa, “Zan wuce a gabanka, Ni Ubangiji zan yi shelar sunana a gabanka, zan kuma yi alheri ga wanda nā yi wa alheri, in nuna jinƙai ga wanda nā yi wa jinƙai.”

Karanta cikakken babi Fit 33

gani Fit 33:19 a cikin mahallin