Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 33:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yaya zan sani ko na sami tagomashi a wurinka, ni da jama'arka, in ba ka tafi tare da mu ba? Yaya ni da jama'arka, za a bambanta mu da sauran jama'ar da suke a duniya?”

Karanta cikakken babi Fit 33

gani Fit 33:16 a cikin mahallin