Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 33:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da jama'a suka ga al'amudin girgijen nan na tsaye a ƙofar alfarwar, sai jama'ar duka su tashi su yi sujada, kowa a ƙofar alfarwarsa.

Karanta cikakken babi Fit 33

gani Fit 33:10 a cikin mahallin