Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 30:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ɗauki kaɗan daga ciki, a niƙa, sa'an nan a ɗiba daga ciki, a ajiye a gaban akwatin alkawari a cikin alfarwa ta sujada a inda zan sadu da kai. Wannan turare zai zama muku mafi tsarki.

Karanta cikakken babi Fit 30

gani Fit 30:36 a cikin mahallin