Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 30:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke shiga cikin alfarwa ta sujada ko sa'ad da suke kusatar bagade don su miƙa hadaya ta ƙonawa da wuta ga Ubangiji, sai su yi wanka don kada a kashe su.

Karanta cikakken babi Fit 30

gani Fit 30:20 a cikin mahallin