Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 30:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sau ɗaya a shekara Haruna zai yi kafara a bisa zankayensa. Zai yi kafara a bisansa da jinin hadaya don zunubi ta yin kafara. Za a riƙa yin wannan dukan zamananku, gama bagaden mai tsarki ne ga Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Fit 30

gani Fit 30:10 a cikin mahallin