Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 3:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya ce, “Bari in ratse, in ga wannan abin banmamaki da ya sa kurmin bai ƙone ba.”

Karanta cikakken babi Fit 3

gani Fit 3:3 a cikin mahallin