Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tafi, ka tattara dattawan Isra'ila, ka faɗa musu, ‘Ubangiji Allah na kakanninku ya bayyana gare ni, wato na Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, ya ce, sosai ya ziyarce ku, ya kuma ga abin da ake yi muku a Masar.

Karanta cikakken babi Fit 3

gani Fit 3:16 a cikin mahallin