Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwana bakwai za ka ɗauka na yin kafara don bagaden, ka keɓe shi, haka kuwa bagaden zai zama mafi tsarki. Duk abin da ya taɓa bagaden zai tsarkaka.”

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:37 a cikin mahallin