Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka yanka ragon, ka ɗibi jininsa ka shafa bisa leɓatun kunnen Haruna na dama, da bisa leɓatun kunnuwan 'ya'yansa maza na dama, da a kan manyan yatsotsin hannuwansu na dama, da kuma a kan manyan yatsotsin ƙafafunsu na dama. Sauran jinin kuwa, sai ka yayyafa shi a kewaye a kan bagaden.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:20 a cikin mahallin