Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 29:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Abin da za ka yi wa Haruna da 'ya'yansa ke nan don ka keɓe su su zama firistoci masu yi mini aiki. Za ka ɗauki ɗan bijimi da raguna biyu marasa lahani,

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:1 a cikin mahallin