Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 28:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi mata abin ɗamara da irin kayan da aka yi falmaran, wato da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin. Za a yi mata saƙar gwaninta.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:8 a cikin mahallin