Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 28:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna da 'ya'yansa maza za su sa su sa'ad da suke shiga alfarwa ta sujada ko kuwa sa'ad da suka kusaci bagade domin su yi aiki cikin Wuri Mai Tsarki domin kada su yi laifin da zai zama sanadin mutuwarsu. Wannan zai zama doka ga Haruna da zuriyarsa har abada.”

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:43 a cikin mahallin