Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 28:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne irin tufafin da za su ɗinka, ƙyallen maƙalawa a ƙirji, da falmaran, da taguwa, da zilaika, da rawani, da abin ɗamara. Za su yi wa ɗan'uwanka, Haruna, da 'ya'yansa tufafi tsarkaka, don su zama firistoci masu yi mini aiki.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:4 a cikin mahallin