Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 28:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a zana sunayen 'ya'yan Isra'ila a bisa duwatsun nan kamar yadda mai yin aiki da lu'ulu'u yakan zana hatimai. Za a sa kowane dutse a cikin tsaiko na zinariya.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:11 a cikin mahallin