Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku ƙera kwanoni domin tokar bagade, da manyan cokula da daruna, da cokula masu yatsotsi, da kuma farantai domin wuta. Za ku ƙera dukan kayayyakin bagaden da tagulla.

Karanta cikakken babi Fit 27

gani Fit 27:3 a cikin mahallin