Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 26:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsawon kowane labule zai zama kamu ashirin da takwas, fāɗinsa kuwa kamu huɗu. Labulen su zama daidai wa daida.

Karanta cikakken babi Fit 26

gani Fit 26:2 a cikin mahallin