Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 25:39-40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

39. Da zinariya tsantsa na talanti ɗaya za ku yi alkukin da waɗannan abubuwa duka.

40. Sai ku lura, ku yi waɗannan abubuwa duka bisa ga fasalin da aka nuna maka a bisa dutsen.”

Karanta cikakken babi Fit 25