Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 24:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka hawo zuwa wurina a bisa dutsen, ka zauna har in ba ka allunan dutse da yake da dokoki da farillan da na rubuta don a koya musu.”

Karanta cikakken babi Fit 24

gani Fit 24:12 a cikin mahallin