Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 23:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yanka muku kan iyaka daga Bahar Maliya zuwa tekun Filistiyawa, daga jeji kuma zuwa Kogin Yufiretis. Gama zan ba da mazaunan ƙasar a hannunku, za ku kore su daga gabanku.

Karanta cikakken babi Fit 23

gani Fit 23:31 a cikin mahallin