Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 23:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za ku rusuna wa allolinsu ba, balle fa ku bauta musu, kada ku yi yadda suke yi. Sai ku hallaka allolinsu ɗungum, ku farfashe keɓaɓɓun duwatsunsu.

Karanta cikakken babi Fit 23

gani Fit 23:24 a cikin mahallin