Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 22:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan mutum ya ba amininsa amanar kuɗi, ko amanar kadara, amma aka sace, in aka sami ɓarawon, a sa shi ya biya ninki biyu.

Karanta cikakken babi Fit 22

gani Fit 22:7 a cikin mahallin