Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 22:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama wannan ne kaɗai mayafinsa, da shi zai rufe huntancinsa. Da me zai rufa ya yi barci? Zan amsa masa kuwa in ya yi kuka gare ni, gama cike nake da juyayi.

Karanta cikakken babi Fit 22

gani Fit 22:27 a cikin mahallin