Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 19:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya hau bisa dutsen don ya sadu da Allah.Ubangiji ya kira shi daga kan dutsen, ya ce, “Abin da za ka faɗa wa gidan Yakubu, wato Isra'ilawa ke nan,

Karanta cikakken babi Fit 19

gani Fit 19:3 a cikin mahallin