Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 19:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Sauka, ka faɗakar da jama'ar, don kada su ƙetare kan iyakar, su zo garin a kalli Ubangiji, da yawa daga cikinsu kuwa su mutu.

Karanta cikakken babi Fit 19

gani Fit 19:21 a cikin mahallin