Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

za a jajjefe shi da duwatsu ko a harbe shi da kibiya, kada kowa ya taɓa dutsen da hannu. Wannan kuwa ya shafi mutane duk da dabbobi, tilas ne a kashe su.’ Sa'ad da aka busa ƙahon rago, sai mutane su taru a gindin dutsen.”

Karanta cikakken babi Fit 19

gani Fit 19:13 a cikin mahallin