Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 18:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yetro kuma ya kawo 'ya'yanta biyu maza, Gershom da Eliyezer tare da ita. Gama Musa ya ce, “Ni baƙo ne a baƙuwar ƙasa.” Saboda haka ne ya raɗa wa ɗaya daga cikin 'ya'yansa, suna, Gershom.

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:3 a cikin mahallin