Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yetro, surukin Musa kuwa, ya miƙa hadaya ta ƙonawa da sadaka ga Allah. Sai Haruna ya zo tare da dattawan Isra'ila duka don su ci abinci tare da surukin Musa a gaban Allah.

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:12 a cikin mahallin