Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan tsaya a dutsen Horeb can a gabanka. Za ka bugi dutsen, ruwa kuwa zai fito domin jama'a su sha.” Musa kuma ya yi haka nan a gaban dattawan Isra'ila.

Karanta cikakken babi Fit 17

gani Fit 17:6 a cikin mahallin