Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Ga shi, zan sauko muku da abinci daga sama. A kowace rana jama'a za su fita su tattara abin da zai ishe su a yini, da haka zan gwada su, ko za su kiyaye maganata, ko babu.

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:4 a cikin mahallin