Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 16:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa ya ce, “Ga abin da Ubangiji ya umarta, ‘Gobe ranar hutawa ce ta saduda, Asabar ce, tsattsarka ga Ubangiji. Ku toya abin da za ku toya, ku kuma dafa abin da za ku dafa. Abin da kuka ci kuka rage, ku ajiye don gobe.”’

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:23 a cikin mahallin