Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Na ji gunagunin Isra'ilawa, amma ka faɗa musu cewa, ‘A tsakanin faɗuwar rana da almuru, za ku ci nama, da safe za ku kuma ƙoshi da abinci. Sa'an nan za ku sani, ni Ubangiji Allahnku ne.”’

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:12 a cikin mahallin