Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 15:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya bi da Isra'ilawa daga Bahar Maliya, suka shiga jejin Sur. Suka yi tafiya kwana uku cikin jejin, ba su sami ruwa ba.

Karanta cikakken babi Fit 15

gani Fit 15:22 a cikin mahallin