Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya kuma ɗauki ƙasusuwan Yusufu, gama Yusufu ya riga ya rantsar da Isra'ilawa su kwashe ƙasusuwansa daga Masar sa'ad da Allah ya ziyarce su.

Karanta cikakken babi Fit 13

gani Fit 13:19 a cikin mahallin