Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a fanshi kowane ɗan farin jakinku da ɗan rago. Idan kuwa ba za ku fanshe shi ba, sai ku karye wuyansa. Kowane ɗan farin 'ya'yanku, sai ku fanshe shi.

Karanta cikakken babi Fit 13

gani Fit 13:13 a cikin mahallin