Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 12:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan baƙon da yake zaune tare da ku yana so ya yi Idin Ƙetarewa ga Ubangiji tare da ku, to, sai a yi wa kowane namiji da yake a gidansa kaciya sa'an nan ya iya shiga idin, shi kuma ya zama ɗan ƙasa. Daɗai, marar kaciya ba zai ci ba.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:48 a cikin mahallin