Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 12:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka toya abinci marar yisti da ƙullun da suka fita da shi daga Masar, gama ba su sa yisti cikin ƙullun ba domin an iza ƙyeyarsu, ba su sami damar dakatawa ba, ba su kuwa shirya wa kansu guzuri ba.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:39 a cikin mahallin