Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 12:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jama'ar suka ɗauki ƙullun da ba a sa masa yisti ba, da ƙorensu na aikin ƙullun, suka ƙunshe a mayafansu, suka saɓa a kafaɗunsu.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:34 a cikin mahallin