Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 12:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Fir'auna ya sa aka kirawo masa Musa da Haruna da daren, ya ce musu, “Tashi, ku da jama'arku, ku fita daga cikin jama'ata. Tafi, ku bauta wa Ubangiji kamar yadda kuka ce.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:31 a cikin mahallin