Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A faɗa wa dukan taron Isra'ilawa cewa, “A rana ta goma ga watan nan, kowane namiji ya ɗauki ɗan rago ko ɗan akuya daga cikin garke domin iyalinsa, dabba ɗaya domin kowane gida.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:3 a cikin mahallin