Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 12:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da tsakar dare sai Ubangiji ya karkashe dukan 'ya'yan fari maza a ƙasar Masar, tun daga ɗan farin Fir'auna, wato magajinsa, har zuwa ɗan farin ɗan sarka da yake a kurkuku, har da dukan 'ya'yan fari maza na dabbobi.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:29 a cikin mahallin