Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 12:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A daren nan zan ratsa ƙasar Masar, in bugi kowane ɗan fari na ƙasar, na mutum da na dabba. Zan hukunta gumakan Masar duka, gama ni ne Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:12 a cikin mahallin