Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yanzu dai zan ƙara bugun Fir'auna da Masarawa sau ɗayan nan kawai da annoba. Bayan wannan zai sake ku. Sa'ad da ya bar ku ku tafi, zai iza ƙyeyarku.

Karanta cikakken babi Fit 11

gani Fit 11:1 a cikin mahallin