Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka komar da Musa da Haruna gaban Fir'auna. Sai Fir'auna ya ce musu, “Ku tafi ku yi wa Ubangiji Allahnku sujada. Amma wa da wa za su tafi?”

Karanta cikakken babi Fit 10

gani Fit 10:8 a cikin mahallin