Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 10:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka sai mu tafi da dabbobinmu, ko kofato ba za a bari a baya ba, gama daga cikinsu ne za mu ɗibi abin da za mu miƙa wa Ubangiji Allahnmu. Ba mu kuma san irin abin da za mu miƙa wa Ubangiji ba, sai mun kai can.”

Karanta cikakken babi Fit 10

gani Fit 10:26 a cikin mahallin