Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin kuma ka sanar da 'ya'yanka da jikokinka yadda na shashantar da Masarawa, na kuma aikata waɗannan mu'ujizai a tsakiyarsu. Za ku kuwa sani ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Fit 10

gani Fit 10:2 a cikin mahallin