Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuwa naɗa musu shugabannin aikin gandu domin su wahalshe su da mawuyacin aiki. Aka sa su su gina wa Fir'auna biranen ajiya, wato Fitom da Ramases.

Karanta cikakken babi Fit 1

gani Fit 1:11 a cikin mahallin