Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Shem da Yafet suka ɗauki riga, suka ɗibiya bisa kafaɗunsu, suka yi tafiya da baya da baya suka rufa tsiraicin mahaifinsu, suka juya fuskokinsu, ba su kuwa ga tsiraicin mahaifinsu ba.

Karanta cikakken babi Far 9

gani Far 9:23 a cikin mahallin